Chips

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallenge yanada saukin yi kudaure kusai cutter

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 15mintuna
mutum 1 yawan abinchi
  1. Potato
  2. Salt
  3. Oil
  4. Cutter

Umarnin dafa abinci

minti 15mintuna
  1. 1

    Zaki dauko potato kisa abun fere dankali kifere kisa aruwa kiwanke kidura kisa cutter kiraba biyu sannan ki daddatsa kisake wankewa kisa a colender yatsane.

  2. 2

    Kidura mai idan yayi zafi kidauko dankali kisa salt saiki suya idan yayi kwashe kitsane kisami tissue saiki sa man zai tsane aci da shayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (6)

Similar Recipes