Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 4 cupsFlour
  2. 1 tspNutmeg
  3. Salt
  4. milk
  5. 150 gmButter simas
  6. 2Egg
  7. Sugar
  8. Baking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki tankade flour din sai ki hada shi da suga kisa nutmeg optional sai ki zuba butter dinki kiyita kwabasu zaiyi kamar garin bread sai ki hada egg dinki a cikin small bowl dinki ki kadashi sai kizuba madara sai ki yita kadashi harsai ya tsinke.

  2. 2

    Sai ki juyeshi acikin flour dinki kiyita kwabawa sai ya hadajikinshi sai ki rufe shi da leather me kyau yayi 10 mint sai ki rinka gutira kinayin plat dashi kiyanka shape dakikeso

  3. 3

    Sai kizubasu a mai mai zafi yanayi zakiga yafara zama golding brown sai ci.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwau Usman Madugu Hauwau
on

Comments

Similar Recipes