Ovaltine chin chin

Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
Kano State

😚😙😚😚😙😙

Ovaltine chin chin

😚😙😚😚😙😙

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

2serve
  1. 2 cupsflour
  2. 3 tbssimas butter
  3. butter 3tbs of sugar
  4. 4 tbsovaltine
  5. 1 tspbaking powder

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki sami flour ki zuba a mazubi mai kyau sai ki zuba ovaltine sugar baking powder butter saiki kwaba da ruwa amma bada yawaba ruwa kina zuba kadan kina karawa har yai saiki sami chopping board ki sami knife mai kyau ki yanka saiki dora kasko a wuta ki zuba mai idan yayi zafi ki soya😍😍😍😍😍

  2. 2

    Wayyo dadi 😛😛😛😜

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Cuisine
Fatima Cuisine @cook_14580663
on
Kano State
ina matukar alfahari d iya girki ina fata ubangiji ya taimakeni nazama kwararriya
Read more

Similar Recipes