Ring doughnut

nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227

Yanada matukar dadi bashida wahala

Tura

Kayan aiki

2 hour
3 yawan abinchi
  1. 2 cupflour
  2. 1/4 CupSugar
  3. 1Egg
  4. 1/4 cupButter
  5. 1 tbspYeast
  6. Water half cup nd 2 tbsp
  7. 3 cupOil for frying

Umarnin dafa abinci

2 hour
  1. 1

    Na tankade flour zansa sugar, yeast, egg injuya insa butter Injuya yahade jikin flour insa ruwa inkwaba sai injuye kwabin akan work surface inta bugawa na tsawon minti 25 sai inrufe insa shi awaje Mai dumi tsawon minti ashiri.

  2. 2

    Idan yatashi inbuga shi sai inyanyanka gida 10 kuwanne sai inyi molding dinsa sayayi smooth inyi round dashi zan Barbara flour akan tire sai injera insa Leda narufe tsawon minti 50.

  3. 3

    Idan yatashi nadura Mai inrage wutar sai insuya indan gefe yayi injuya daya gefen indan yayi indauke insa a tissue idan yahuce insa sugar. Nayi filled dinshi da chocolate,madara Gari,condense milk nahade su waje daya Najuya sai nazuba acikin leda nadura a ring doughnuts dina.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
nafisat kitchen
nafisat kitchen @cook_21962227
rannar

sharhai

Similar Recipes