Medium doughnut

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Yanada dadi sosai 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsflour
  2. 1/2 tspyeast (baikai 1 tbp ba) 1 tsp
  3. Butter 1 tbp + 1 tsp
  4. Kwai karami sosai guda 1 idan kuma babbane saiki raba 2
  5. 1/2 cupsugar
  6. 1/4 cupwater 1/2 cup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour,yeast,sugar, saiki gauraya ki kada kwai dinki ki zuba ki juya saiki saka ruwa kadan kadan har flour dinki y zama dough saiki saka butter kiyi kneading kamar 15mnts zakiyi kneading d karfin d Allah y baki idan dai har kinason ki samu result mai kyau a doughnut dinki

  2. 2

    Idan kin gama zakiji yayi laushi y rage nauyi saiki yayyanka ki mulmulashi y baki circle shape HK zakiyi harki kammala saiki barbada flour a try ki ajiye doughnut dinki ki ajiye a wuri mai dumi yayi 1hrs hk saiki soya a mai wutarki kasa_kasa zaki saka karki bari manki yayi zafi sosai yadda zaki iya saka yaysarki a ciki batare d kinji zafi ba a HK zakiyi suyarki harki kammala idan mai dinki y dauki zafi zaki iya saukewa kasa y dan huce

  3. 3
  4. 4

    Zaki iya cin doughnut dinki da tea ko juice aci lpy taku har kullum Sam's kitchen😍😘

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes