Macaroni with egg sauce

Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
Kano

Miyar kwai tanada dadi inasonta sosai🤤😋

Macaroni with egg sauce

Miyar kwai tanada dadi inasonta sosai🤤😋

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Macaroni
  2. Kayan miya(tattasai,tarugu,tomato,tafarnuwa and onion)
  3. Seasoning &spices
  4. Eggs
  5. Man gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Azuba ruwa a tukunya adora kan wuta inya tafasa azuba macaroni tadahu(kar abarta tadafe)

  2. 2

    Atsane a colander asa mata ruwan sanyi sannan asa dan man gyada ajuya (saka mai a macaroni ko taliya shike sasu ko anzuba a flask basa hadewa za'a ga sunyi wara wara da santsin su)

  3. 3

    For the egg sauce;

  4. 4

    Za'a jajjaga kayan miya asa a mazubi a aje

  5. 5

    A dora tukunya kan wuta asa man gyada da albasa sannan akawo kayan miya azuba idan yasoyu asa seasoning and spices,ayanka albasa da tafarnuwa asa arufe

  6. 6

    Afasa kwai akada shi da er albasa, aduba in ruwan kayan miyan ya tsotse azuba kwai arage wuta low heat arufe(rashin juya kwai alokacin seyayi 'yan mintuna yafi yin manya a miyar)

  7. 7

    Se abude ajujjuya akuma rufewa tayi 'en mintuna sannan asauke.shikenan

    ~Serve the macaroni with egg sauce and enjoy!🥂

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Heedayah's Kitchen
Heedayah's Kitchen @cook_17010056
on
Kano
I cook because food ixx my love language, i love providing a healthy and tasty meal to people i love.❤🌸🌼
Read more

Comments (4)

Similar Recipes