Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Lettuce
  2. Tomato
  3. Onion
  4. Cucumber
  5. For the dressing
  6. Olive oil
  7. cubeSeasoning
  8. Lemon juice
  9. Pinchsalt
  10. Black Pepper

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke ganye lettuce, tomato, cucumber dinki da gishiri ko vinegar sai ki yayyanka irin shape din da kike so.

  2. 2

    Ki yanka albasa idan kina iya cin danye albasa sai ki sa shi a haka,idan kuma ba ki so zaki dan sa mai a tukunya sai ki dan soya albasan kamar na 30sec.idan ya fuce sai ki sa akan sauran vegetables dinki.

  3. 3

    Kisa dan Mai a bowl sai kisa dan lemun tsami, dandano, gishiri da black pepper ki juya sosai sai ki juye akan salad naki.daganan kin gama simple vegetable salad

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Teemerh's Cuisine
Teemerh's Cuisine @teemerh_cuisine
on
Biu,Borno State

Comments

Similar Recipes