Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1/3 cupPopcorn
  2. 2 tbspOil
  3. Salt to taste
  4. Sugar 1 /2 cup
  5. 1Butter
  6. 1/2 cupWarm milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki Dora tukunya kizuba masarar popcorn cikin tukunyar saiki zuba mai kadan ki juya sosai saiki rufe ki rage wutar sosai idan yafara yi zakiji alamar yana Kara, bayan ya kammala saiki juye cikin bowl agefe kuma saiki Dora wata tukunyar ki zuba sugar ki barshi ya dahu yayi brown saiki zuba butter kiyi mix saiki zuba warm milk akai kijuya sosai zakiga yana kauri a hankali bayan yayi saiki kashe wutar ki zuba caramel din Akan popcorn dinki saiki juya sosai zakiga yana hadewa yana kama jikinsa

  2. 2

    Kina gamawa shikenan sai a zuba a mazubi aci dadi lfy 😋

  3. 3
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
on
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Read more

Comments (14)

Similar Recipes