Fried rice With vegetables

@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.

Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmati rice
  2. Carrot
  3. Green beans
  4. Seasoning
  5. Spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara namanki ki wanke ki gyarashi sosai saiki saka masa albarka, Seasoning nd spices kisa ruwan wadatatce saiki rufe ki dora Kan wuta ki barshi harya dahu Amman ba chan dahuwa sosai ba, bayan ya kammala saiki tsane'shi daga cikin ruwan ki aje agefe, achan gefe kuma dama kin jika shinkafar ki wacce a kalla zatayi 15/20 saiki tsane ta daga ruwan saiki zuba ta cikin ruwan dahuwar naman zaki iya kara ruwa kadan Akan ruwan naman, Amman idan ruwan yanada Dan kirki basai kin kara ba tunda baason

  2. 2

    Ta dahu da yawa Bayan kin zuba shinkafar saiki rufe ta, idan ta dahu zakiga tayi kyau tayi wara-wara saiki kashe wutar, agefe kuma saiki Dora wata tukunyar ki zuba mai saiki zuba vegetables dinki ki soya tsawon minutes 5 saikina zuba shinkafar kina juyawa a hankali zakisa wuta chan kasa gudun karta kama

  3. 3

    Kina zubawa kina juyawa harki gama zubawa zakiga tana kara wara wara tana kyau da kyalli zaki soya tsawon minutes 10/15 yadan ganta da wutar shikenan sai aci da miyar da ake bukata.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@matbakh_zeinab
@matbakh_zeinab @cook_20342095
rannar
I am at Saudi Arabia Riyad city ,for the sake of business,i and my siblings we have taken 13 years there.
I just want to percieve a lot about cooking in order to prevent myself from being ashamed and to impress my husband
Kara karantawa

sharhai (6)

Similar Recipes