Crispy fried chicken wings and drumsticks

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana nama soyashi yayi dadi sosai kuma so biyu ake soyawa sabida yayi crispy sosai

Crispy fried chicken wings and drumsticks

Wana nama soyashi yayi dadi sosai kuma so biyu ake soyawa sabida yayi crispy sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 500 gchicken wings and 500g drumsticks
  2. 1tablespoon garlic
  3. 1tablespoon ginger
  4. 1maggi
  5. 2tablespoons soy sauce
  6. 1 cupcorn flour
  7. 1tablespoon baking powder
  8. Mayonnaise
  9. Ketchup
  10. Yaji
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke nama na tsane shi sai na zuba garlic and ginger powder nasa maggi da soy sauce

  2. 2

    Na hadeshi Sosai na barshi ma 1h

  3. 3

    After 1h sai na dawko corn flour nasa baking powder aciki na hadesu sai na dawko nama nasa aciki

  4. 4

    Ma farko suya zakisa wuta in medium heat sai ki soya da zaran kigan ya fara ja sai ki kwashe ki barshi ma 3mn

  5. 5

    Sai ki kara soyawa na biyu ama wana lokacin zakisa wuta in high heat har sai ya soyu yadan kikeso sai ki kwashe

  6. 6

    Ki hada mayonnaise, ketchup kisa maggi da yaji dashi zaaci nama dashi

  7. 7

    Delicious 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (4)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@jaafar ya salam irin kayan dadi haka. Gaskiya ta biyamin rai

Similar Recipes