Burabuskon alkama

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Wan nan girkin yana daya da cikin abinchin da nake so kuma ina jin dadin dafa shi

Tura

Kayan aiki

1mintuna
3 yawan abinchi
  1. Kofi biyu na tsakin alkama
  2. Mai dan kadan
  3. Albasa

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Da farko zaki fara tsabtace tsakinki ki tabbatar babu tsakuwa ko wani abun seki wanke shi ki zuba a madanbachi san nan ki dora a wuta na tsawon minti 30

  2. 2

    Seki sauke shi ki juye a mazubi kisa mai don ya warware sosai seki dan yanka albasa kanana aciki donta kara masa kamshi seki juya sosai ki maidashi kan madanbachin ki cigaba da dafawa harse yayi laushi yadda kike so seki sauke an gama. Ana chi da miyar taushe ko kubewa koma da romon farfesu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

Similar Recipes