Fried rice

khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
Kano State

Bayan gama #Foodphotography class senace bari in gwada wani girki me sauki inyi amfani da dabarun dana koya na daukar hoto da hasken rana kuma yayi sosai ♥️

Fried rice

Bayan gama #Foodphotography class senace bari in gwada wani girki me sauki inyi amfani da dabarun dana koya na daukar hoto da hasken rana kuma yayi sosai ♥️

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. tafarnuwaJajjagen attaruhu da albasa da
  4. Yankakken karas da koren wake
  5. Curry
  6. Fried rice seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora ruwa ki tafasa shinkafar ki tace

  2. 2

    Seki samu wani tukunyar ki zuba mai kisa peas dasu carrot din da jajjagen ki soya su sama sama seki zuba sinadarin dandano da kayan fried rice din da curry idan duk kayan su russuna seki dinga zuba shinkafar kina juyawa harse ya shige duka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khamz pastries _n _more
khamz pastries _n _more @khamz93350551
rannar
Kano State

sharhai (6)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@khamz93350551 madallah haka ake son saima kin shiga next class din Cookpad Zaki kara wassu ideas din

Similar Recipes