Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Halfsachet couscous
  2. 2medium carrot
  3. Greenbeans
  4. Greenpepper
  5. Scallion (lawashi)
  6. Maggi
  7. Oil
  8. Ginger
  9. Garlic
  10. Pepper mix
  11. Curry masala
  12. SliceOnions

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke dika vegetables sannan a yanka su qananan yanka

  2. 2

    A hada pepper mix, ginger da garlic sai a markadasu

  3. 3

    A soya mai tare da albasa sannan a juye kayan miya da curry masala abarshi ya soyu

  4. 4

    Sai a tsayar da ruwa yanda zai ishi couscous din, kada ruwa yayi yawa domin zata chabe, a zuba maggi, sai abarshi ya tafasa

  5. 5

    Bayan ruwa ya tafasa sai a kashe huta sannan a juye couscous, ruwan zai dan sha saman couscous din kadan, sai a juya a rufe tukunyar, abarshi tsawon minti 5

  6. 6

    Za'a hada dika vegetables a soya su sama sama adan saka gishiri kadan domin samun dandano, idan ya soyu, sai a juye cikin couscous din, sai a jujjuya sosai..

  7. 7

    Enjoy 🥰

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marbash
Marbash @lolostastybite
on
I cook with passion 😍
Read more

Comments (2)

Similar Recipes