Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 250 mlfreshyo
  3. 1 tbsyeast
  4. 2 tbssugar
  5. 2 tbsVeg oil
  6. 3 tbsPowdered milk
  7. Baking powder 1/tsp

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa zuba dry ingredients sannan asa Mai, freshyo a kwaba a buga sosai a rufe ya huta ma 20mnts

  2. 2

    Idan ya tashi sai a dauko a murza a gasa a non stick frying pan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes