Homemade shawarma bread

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

N kasance me son shawarma tun Ina siyan bread din har t kae t kawo Ina yi d kaena g tsafta ga laushi ga Dadi 😍

Homemade shawarma bread

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

N kasance me son shawarma tun Ina siyan bread din har t kae t kawo Ina yi d kaena g tsafta ga laushi ga Dadi 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Mai 3 spoons
  3. Yeast 1 spoon
  4. Baking powder 1/2 spoon
  5. 1/2 tspSalt
  6. 1/4 tspSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika yeast d ruwan dumi sae ki hada duka kyn d n lissafa a roba ki xuba yeast din ki kwaba sae ki barshi y tashi

  2. 2

    Edn y tashi ki dauko Rolling pin da rolling board ki xuba garin flour ki gutsiro Dough dinki sae ki murxa yy Fadi sae ki Sami ko murfin tukunya Abu dae me Dan girma Wanda yk d circle shape ki cire xk g y Baki circle shape

  3. 3

    Ki dora non stick pan ki shafa butter sae kisa wannan bread din d kk cire ki gasa kina Yi kina juya Kar ki barshi y kone edn y gasu sae kisa shi a leda kisa a food flask sbd yy taushi xk iya shafa butter akae shima yn Kara sashi laushi sosae haka xaki Yi tayi har ki gama

  4. 4

    Shike nan kin gama sharwama bread!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes