Home made bread

Masu dafa abinci 32 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 4tablespoons sugar
  3. 4tablespoons butter
  4. 1tablespoon yeast
  5. 1 cupmilk
  6. 1egg+1 fir brushing
  7. 1/4teaspoon vanilla flavor
  8. 2/3powdered milk cup
  9. 1tablespoon milk flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Ki zuba kwai, sugar da madara a babban bowl

  3. 3

    Ki zuba yeast da flavor

  4. 4

    Ki zuba madarar gari, milk flavor ki jujjuya

  5. 5

    Ki hade su wuri guda ki jujjuya in da bukatan karin ruwa ki qara kadan

  6. 6

    Ki shafe butter sama sama

  7. 7

    Ki yi kneading sosai

  8. 8

    Kamar minti arba'in zakiji ya yi sakat babu nauyi

  9. 9

    Ki raba shi guda shiga

  10. 10

    Ki dauki kowanne ki yi moulding

  11. 11

    Ki yi brushing butter ki barshi ya tashi

  12. 12

    Gashi bayan ya tashi. Sai ki yi egg brushing

  13. 13

    Ki yi baking kamar minti talatin zuwa arba'in. Idan ya kusa gasuwa da wutar qasa sai ki kunna ta sama dan yayi golden

  14. 14

    Bayan kin sauke ki sake shafa butter kadan a sama

  15. 15

    Ga cikinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes