Fry spighetti with veggies

Mrs,jikan yari kitchen
Mrs,jikan yari kitchen @mrsjikanyari

Wannan fry superghetti with veges tayi daɗi sosai pls kowa yagwada yayi ogah koh yara xuwa school koh kuma lunch #foodex#cookeverypart#worldfoodday

Fry spighetti with veggies

Wannan fry superghetti with veges tayi daɗi sosai pls kowa yagwada yayi ogah koh yara xuwa school koh kuma lunch #foodex#cookeverypart#worldfoodday

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. spighetti
  2. Green pepper
  3. Red pepper
  4. Pies
  5. Spring onions
  6. Onion
  7. Maggi cube
  8. Meat
  9. Curry
  10. Attarugu
  11. Mai
  12. Ugu leaf

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Firstly xaki fara boiling superghetti naki sannan ki xubeta agwagwa kiƙara xuba mata ruwa bcox wata tanada danƙo

  2. 2

    Daganan saiki gyara kayan miyarki kiyi jajjage koh grating sannan kiɗora pan ɗinki na suyar kayan miyarki

  3. 3

    Bayannan saiki xuba oil kisaka onion idan kika bata tsoro saiki xuba kayan miyarki da maggi,curry,meat,cube saiki rufe for some mnts saiki duba kiga idan sun soyu saiki sauke

  4. 4

    Sannan ki xuba superghetti naki da kayan veges naki baki ɗaya saiki jujjuyasu komai yahaɗe ki rufe saiki bata 2_3mnts saiki sauke shikenan our fry superghetti with veges is ready🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes