Hanjin ligidi mai yoghurt

Hanjin ligidi,alawa CE da aka dade anayi tun zàmanin kakanninmu,yanzu kuma gashi nakara masa armashi,mun Kara zamanartar dashi tahanya Kara yoghurt, sbd yayi gardi.Asha dadi lfy.Nasadaukar GA @Ayshat_maduwa65 @Jamitunau @cookingwithseki @4321ss
Hanjin ligidi mai yoghurt
Hanjin ligidi,alawa CE da aka dade anayi tun zàmanin kakanninmu,yanzu kuma gashi nakara masa armashi,mun Kara zamanartar dashi tahanya Kara yoghurt, sbd yayi gardi.Asha dadi lfy.Nasadaukar GA @Ayshat_maduwa65 @Jamitunau @cookingwithseki @4321ss
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki tanadi kayan hadi kamar haka
- 2
Sai kizuba sukari acikin tukunya kisa ruwa, ki Dora kan wuta,kibarshi yayi ta nuna,sai kinga yadauko nuna,sai kizuba yoghurt dinki,kiyi ta juyawa har sai kinga ya koma kalar brown,maana sugar tayi duhu.Amma karki bartata kone,zaki iya debowa da cokali,kisa yatsarki a ruwa ki dangwalo,dakin ganshi yana danko sosai yanuna.
- 3
Sai ki dauko kwaroronki,ki sossoka a kwanonki me dussa,sai ki dinga dibo sugar nan kina sawa,bayan kingama zubawa,ki dauko straw ki SA ko tsinken kwakwa,tazama abin rikewa.kibarshi ya huce.Asha zaki lfy.
- 4
KARIN BAYANI.
In zaki zuba anaso kirinka sawa da sauri, sbd saurin huce wa,yakeyi zai daskare a tukunya.SANNAN ko biyoni a TIPS,zan nuna maku yadda ake Nada kwararo.ngd.pls inkin gwada kimin cooksnap. Kuma inzakiyi shi a Sanaa,zaki ji dadi sbd harmanya sha suke sbd yoghurt din dake ciki,akwai gardi sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Hanjin ligidi
#alawa 😋Hanjin ligidi shine alawa mafi soyuwa a gareni tun lokacin yaranta🤗har yinta nakeyi ina sayarwa a lokacin da nake firamare shi yasa ma yanzu da na ci karo da gasar alawa nace to bari in tuna baya.Yayi dadi sosai😋 #alawa Hauwa Rilwan -
-
Yoghurt
Zaki iya hada yoghurt dinki a gida a saukake,gashi kinsan duk abin da kika hada da shi, ba sayen na waje ba Wanda Baki da tabbacin abubuwan da aka hada shi da shi. mhhadejia -
Homemade yoghurt
Hmm cookpad mun gode sosai da damar da muka samu muka koyi yoghurt,, yayi kyau yayi dadi sosai baa magana ZeeBDeen -
Hanjin ligidi
Hanjin ligidi yana daya daga abunda nake so muna yara koda yaushe naje islamiya sai na siya na sule biyar da ake bamu kudin makaranta yau kuwa dana yishi yarana sai cewa suce momy a kara man wanan shine ake kira hanjin ligidi to the next level 😋🤣 #Alawa @Rahma Barde -
Charbin malam
#alawa charbin malam daya ne daga alawowin gargaji Wanda aka sani tun zamanin daa INA son shi bana gajiya dashi💯😍 Sumieaskar -
-
Hanjin ligidi
Munason hanjin ligidi lokacin muna makaranta shiyasa yanzu nakeyiwa yara suma sunaso #ALAWA Ayshert maiturare -
Hanjin Ligidi
Wannan alawa ne mai farin jini a wajen yara, ga dadi ga saukin sarrafawa. 😉😉😉#Alawa#yobestate Amma's Confectionery -
Homemade organic yoghurt
Godiya ta musamman ga jagororin Cookpad saboda yoghurt class da aka mana jazakumullah khair ga nawa gwajin 🤗 Sam's Kitchen -
-
-
Gashashshen Biredin kasko
Biredi ba abu bane me wahalar siya ko tsada ba kuma ko wane gida ana cin shin don haka nake bawa uwargida shawarar gwada wannan girkin domin xe kayatar matuka ga sauki ga saukin kayan aiki sannan iyalin ki xasuji dadeen shi. hanya me sauki ta sarrafa biredi base kina da toaster ba Smart Culinary -
Yoghurt mai sinadarin 'yayan itatuwa
Kowadai yasan amfanin yoghurt ga lafiyar jiki, balle kuma an sarrafashi da kayan lambu masu dauke da protein Mamu -
Charbin Malam
#ALAWA ina matukar son charbin malam, lokacin da muke yara ina yawan siya. Ban taba yi ba sai wannan karon, kuma yayi dadi yara sun yaba Sweet And Spices Corner -
-
Couscous da miya
Wannan ita ce hanya me sauki ta yin couscous yayi warara be chabe ba kuma be bushe ba. Wannan abinchi masu ciwon suga zasu iya ci. #couscous Jamila Ibrahim Tunau -
Mandula
#ALAWA mandula alawa ce da akeyi ta gargajiya da madara da kala tana da farin jini sosai wurin yara mhhadejia -
Mandula
Kaunar madarace silar yin wannan hadin Gashi dadi sosai Wlh naji dadinsa haka Yarama haka Wlh💃💃💃🌸😍🤗 #Alawa Mss Leemah's Delicacies -
Fruitty yoghurt
Muna godiya da Free cookpad class daga Sister Ayzah mun jarraba fruit yoghurt akwai dadi sosai#muna girki cikin farin ciki Jantullu'sbakery -
Yoghurt me shi’ir da cocumber daga Amzee’s kitchen
#kitchenhuntchallenge wannan girki yana da dadi da sa nishadi inason shi sosai Amzee’s kitchen -
Milk lassi
Tun ciki azumi aka koyamuna milk lassi daga chef SUAD ama wana lokacin Allah be bani ikoyiba se yaw ,gashi da dadi kuma da sawki yi 👌😋 Maman jaafar(khairan) -
-
Garau garau
garau garau abincin gargajiya ne amma yanzu zamani yazo da ake kara masa wasu sina darai da zasu kara masa dadi kamansu cabeji,caras, kokumba,kifi da dai sauran su #garaugaraucontest Amina Aminu -
-
Bredi mai laushi(soft bread)
Wannan bredin yanada dadi sosai gakuma laushi kuma musamman idan aka hadashi da shayi kokuma lemo mai sanyi#BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Homemade plain yoghurt
Shan madara da dabino a lokacin sahur yana da muhimmanci sosai yana saka bakaji yunwa sosai yana kara maka kuzari, gashi kuma bana son tea da madara a lokacin sahur 😪😫 shiyasa nayi wannan yoghurt din domin y taimaka min 🤗😍kuma alhmdllh komai yana tafiya successful Ramadan Mubarak #ramadansadaka Sam's Kitchen -
Sugar syrup
A lafiyance an fiso ayi amfani d sugar a Haka t hanyar dafa shi Kan ayi amfani dashi a tsabarsa Zee's Kitchen -
More Recipes
sharhai (7)