Mandula

Mss Leemah's Delicacies
Mss Leemah's Delicacies @Leemah

Kaunar madarace silar yin wannan hadin Gashi dadi sosai Wlh naji dadinsa haka Yarama haka Wlh💃💃💃🌸😍🤗 #Alawa

Mandula

Kaunar madarace silar yin wannan hadin Gashi dadi sosai Wlh naji dadinsa haka Yarama haka Wlh💃💃💃🌸😍🤗 #Alawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi 2 na Madara
  2. Kofi Daya na Sugar
  3. 1na Kala yello Chokali
  4. Tsinken tsire
  5. Kofi rabi na Ruwa
  6. Samira biyu kwano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan Dana lissafo

  2. 2

    Xakisa sugar da Ruwa atukunya kibarsa yatafaso

  3. 3

    Seki Rabasu gd biyu kixuba a samira bayan yatafasa din maras kala din yafi yawa dayan kuma seki xuba masa Kala yello cokali daya kimotsa

  4. 4

    Seki xuba ma kowanne garin madara Cofi daddaya kimaxa kirufe kibarsa yayi minti 10 seki bude kiyamutsa su sosai sosai

  5. 5

    Seki goge tebur dinki da kyau ki dauko hadinki ki murxa harse yayi laushi

  6. 6

    Nan kuma seki diba farin da yello din ki murxasu suyi tsayi seki nadasu kamar taya ki coka tsinken tsirenki shikenan kingama in kuma kinason yin me yanka yanka basekin nadaba sekisa wuka kawai ki yayyanka shikenan yara na masifar sonsa Wlh😁💃💃👭🤗😍

  7. 7

    Mai da kk gani dakuma leader ana amfani dasune ashafa leader mai ajiki se a mulmula mandular ni banmayi amfani dasuba Dan mandulata tarigada tayi laushi kuma tai kyau sosai

  8. 8
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

Similar Recipes