Hanjin ligidi

Ayshert maiturare @cook_17405901
Munason hanjin ligidi lokacin muna makaranta shiyasa yanzu nakeyiwa yara suma sunaso #ALAWA
Hanjin ligidi
Munason hanjin ligidi lokacin muna makaranta shiyasa yanzu nakeyiwa yara suma sunaso #ALAWA
Umarnin dafa abinci
- 1
Wannan sune kayan hadin da zaa nema
- 2
Sena zuba ruwa a kasko da sugar na dora akan wuta
- 3
Daya Rafael sena matsa lemon stank aciki
- 4
Bayan ya kuma tasafa sena zuba kala kadan
- 5
Sena barshi ya kuma yi sena sauke na saka tsinken a flate na zuzzuba
- 6
Bayan yasha iska se mukasha 😅
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Hanjin Ligidi
Wannan alawa ne mai farin jini a wajen yara, ga dadi ga saukin sarrafawa. 😉😉😉#Alawa#yobestate Amma's Confectionery -
Hanjin ligidi
#alawa 😋Hanjin ligidi shine alawa mafi soyuwa a gareni tun lokacin yaranta🤗har yinta nakeyi ina sayarwa a lokacin da nake firamare shi yasa ma yanzu da na ci karo da gasar alawa nace to bari in tuna baya.Yayi dadi sosai😋 #alawa Hauwa Rilwan -
-
Hanjin ligidi
Hanjin ligidi yana daya daga abunda nake so muna yara koda yaushe naje islamiya sai na siya na sule biyar da ake bamu kudin makaranta yau kuwa dana yishi yarana sai cewa suce momy a kara man wanan shine ake kira hanjin ligidi to the next level 😋🤣 #Alawa @Rahma Barde -
Hanjin ligidi me kwakwa
Lkc Damuke Yara Ina masifar son hanjin ligidi duk sanda xani islamiyya se ansaimin inba Hakaba Baxaniba shiyasa naxaba nasarrafasa da kwakwa dannakarajin dadinsa Inasha kawai natuno da yarinta kai yarinta me dadi🤗👭💃💃 #Alawa Mss Leemah's Delicacies -
Hanjin ligidi mai yoghurt
Hanjin ligidi,alawa CE da aka dade anayi tun zàmanin kakanninmu,yanzu kuma gashi nakara masa armashi,mun Kara zamanartar dashi tahanya Kara yoghurt, sbd yayi gardi.Asha dadi lfy.Nasadaukar GA @Ayshat_maduwa65 @Jamitunau @cookingwithseki @4321ss R@shows Cuisine -
Hanjin Ligidi
#AlawaHanjin ligidi alawa ce mai dadi yara sunason ta Sosai Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Charbin Malam
#ALAWA ina matukar son charbin malam, lokacin da muke yara ina yawan siya. Ban taba yi ba sai wannan karon, kuma yayi dadi yara sun yaba Sweet And Spices Corner -
Alawar madara 2
#ALAWA wannan alawa yara suna matukar sunshi kuma bashida zakin dazai cutarda yara Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen) -
-
Tsami gaye
#ALAWA inason alawan nan saboda dan tsami tsamin ta,na tuna ta muna yara tana da farin jini sosai mhhadejia -
-
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta, ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya Mamu -
Albishir girki daga Amzee’s kitchen
#kitchenhuntchallange wannan alawa tanada dadi yara da manya suna sonta Amzee’s kitchen -
-
Mandula
#ALAWA mandula alawa ce da akeyi ta gargajiya da madara da kala tana da farin jini sosai wurin yara mhhadejia -
Albishir
Albishir shi ne alawar da yaran unguwar mu ke matukar so a cikin kayan makulashen da nake sayarwa😋 shi yasa nafi maida hankali wurin yin shi😄 #alawa Hauwa Rilwan -
-
#Kunnan ligidi
Kunnan ligidi alawace mai dinbin tarihi gashi zaka iya sarrafawa da Kudi kadan bata bukatar jari mai yawa 😀 Gumel -
-
Alawar madara
Yarana nasaon alawar madara shiyasa nakeyi musu ita domin su sha ko dan makaranta #ALAWA Ayshert maiturare -
Homemade Ketchup 2
Yanzu lokachin tumatur neSaboda haka zamuyi ta sarrafa shiWannan shine karo na 2 da nike gwada ketcup Jamila Ibrahim Tunau -
Lemon and cream tart (tart din lemo da kirim)
Lemon tart yana da dadi musamman wajen yara zasuso shi Ayyush_hadejia -
Tuwan madara
#ALAWA tuwan madara nikanyi shi akai akai don bancikason yarana na siyan minti daga wajeba, Inayi masu alawar madara in sarrafashi ta hanyoyi daban daban Mamu -
Dan-tamatsitsi
Dan tamatsitsi yana daya daga cikin alawar da take yin tashe a da can baya sosai kasancewar yanada dadi takai har gidan da ake bada sari muke zuwa mu siyo sbd yafi arha. Kusan shekaru 23 sai yau Allah yayi zan gwada. Alawar tayi dadi sosai #alawa Khady Dharuna -
-
Peteto Roll
Yanada dadi sosai kuma yanada saukin yi zaki iyayiwa yara don zuwa makaranta #SSMK TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
Zobo
Ana shan sha da sanyi kuma yanada amfani ga lafiyar dan adam musamman hadin da aka mishi zai taimaka sosai a lokacin zafi kamar yanzu. Chef Leemah 🍴 -
Milk Candy
#teamcandy. Wannan candy akwaishi da matukar dadi kuma yarana nason zuwa dashi makaranta har surabama kawayensu, har malamam makarantar suka nemeni da inrikayin nasaidawa, ganin inada baby karama kuma abun zaimani yawa nabasu hakuri, can idan ba'arasaba, inayi kawai na aika masu kyauta, wannan ma candy nayine domin yara da kuma malamai, saikuma ga challenge nan shine nace bari nayi amfani dashi. Mamu
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10538461
sharhai