Yoghurt me shi’ir da cocumber daga Amzee’s kitchen

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#kitchenhuntchallenge wannan girki yana da dadi da sa nishadi inason shi sosai

Yoghurt me shi’ir da cocumber daga Amzee’s kitchen

sharhi da aka bayar 1

#kitchenhuntchallenge wannan girki yana da dadi da sa nishadi inason shi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yoghurt roba daya
  2. Sha’ir rabin kofi
  3. Cocumber rabi
  4. Kwakwa rabi
  5. Kwakwa
  6. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko za a dafa sha ir idan ta dahu sai a tsane a colander

  2. 2

    Sannan sai a bare kwakwa acire bakin sai a gurzata

  3. 3

    Sai a dakko cocumber raba biyu ayi blending daya

  4. 4

    Sai a dakko bowl me tsafta a juye yoghurt din aciki akawo sha’ir din azuba da cocumber sai a juya

  5. 5

    Sannan sai azuba milk flavor da kwakwar sake juyawa shikenan sai asa a fridge yayi sanyi

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes