Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Basmati rice
  2. Kayan miya(tattasai and tarugu)
  3. Maggi,
  4. curry
  5. spices(jallof rice spices)
  6. Ganyen zogale

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko nawanke shinkafata natafasata kamar minti goma sha biyar ma'anadai nayi perboiling inta sannan na tsaneta acikin gwagwa

  2. 2

    Nakawo kayanmiyana nawankesu sannan namarkadasu sannna nadauko namana natafasashi na ajiye gefe

  3. 3

    Nadaura mai awuta nazuba tafarnuwa da ginger nasoya kadan sannan nakawo kayanmiyana nazuba nasoyasu

  4. 4

    Bayansunsoyu nadauko ruwan tafasaar namana nazuba nakawo maggi da curry da spices nazuba nabarsu sun tafasa sannan nadauko shinkafata da zogale nazuba nagauraya narage wuta nabarta tatsane shikenan Aci dadi lpy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Suleiman
Aisha Suleiman @0703885A
on

Comments

Similar Recipes