Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 1/2Doya babba
  2. Sugar
  3. Salt and 1cube of maggi star
  4. 4eggs
  5. Vegitable oil for the frying

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki fere doyarki, ki yanka ta irin shape din d kikeso, ki wanke

  2. 2

    Ki zuba ruwa, kisa sugar 2tblspn ki dora a wuta, ki dafa ta, karki barta ta dahu d yawa kamar zakiyi sakwara.
    Idan tayi seki tace, kibarta ta sane tazama bb ruwa acikinta

  3. 3

    Seki dora man ki a wuta.
    Kifasa kwanki kisa magginki d gishiri kadan ki kada kwan, idan man yayi zafi kidinga tsoma doyar a ruwan kwan kina soyawa

  4. 4

    For the sauce
    Albassa manya guda3
    Koren tattasai 3
    Attaruhu manya 4
    5tblspn of vegitable oil
    Maggi star 3
    Spices

  5. 5

    Ki wanke kayan miyarki, kin yanka shape din d kikeso,
    Seki saka manki a wuta, ki debi albassa a wadda kika yanka kizuba, Amman b dayawa zaki zuba b

  6. 6

    Idan tafara taushi/laushi seki zuba attaruhunki, ji jujjuya, kamar 1mnt seki saka koren tattasanki, ki jujjuya shima kamar na farkon.
    Zuzzuba maggin ki d kayan qamshinki ki jujjuya, ki auna ruwa 2tblspn kizuba aciki, seki juye sauran albassar ki, ki jujjuya, ki rufe ki maida wutar low heat sosai, ki barshi 2-3mbts, seki kashe

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments (2)

Written by

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Similar Recipes