Burabuskon shinkafa

Inason burabuskon shinkafa musamman idan nayi shi yayi wara - wara wow baa mgn 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke shinkafar ki saiki shanya ta, ta bushe bayan ta bushe saiki zuba cikin blender kiyi blender dinta, bayan kin kammala saiki tankad'e da rariya
- 2
Saiki juye tsakin cikin bowl kisa oil kiyi mix sosai saiki zuba ruwan dumi kikara mix har yayi miki yanda kike bukata saiki zuba salt ki juya,shikenan
- 3
Saiki Dora tukunya kan wuta kizuba ruwa kisa kwando saiki zuba wanna hadin ki rufe,
- 4
Saiki zuba vegetables dinki kiyi mix saiki mayar kan wuta Idan yayi zakiji kanshi kuma yayi wara wara abin ban shaawa shikenan kin ka burabusko..
- 5
Kina zuwa lokaci lokaci kina yayyafa masa ruwan dumi, idan yayi rabin dahuwa saiki juye cikin bowl ki kara zuba mai da ruwan dumi ki juya sosai
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Fried rice With vegetables
Nafi gane nayi amfani da ruwan nama maimakon normal ruwa, kunji ban kara dandano wajan suyar shinkafar ba spices kawai na kara saboda na saka wadatatce wajan dahuwar naman kuma nayi amfani da ruwan naman ne wajan dahuwar shinkafar Shiyasa komai yayi daidai , Jika shinkafa yana sata saurin dahuwa kuma tayi miki kyau da wara-wara,. @matbakh_zeinab -
-
Vegetables rice
Wanna girki yayi dadi sosai munji dadinshi nida iyalina. gasaukin yi bawaha naci nawa da mayonnaise stew #cookpadval Oum Nihal -
-
Fried rice
Fried rice girki ne da ake yi a mtsyin abincin rana koh yamma, Ni nayi wannan girkin da kaina nji dadin shi shi ysa nyi muku sharing tm~cuisine and more -
-
-
Turararriyar shinafa mai kayan lambu
Tana da dadin ci musamman da rana. Inason Girki #amrah. Oum Nihal -
-
-
-
-
Fired Rice
Simple fired rice Bata Rai da kin soya ta ba wannan hadin da Dadi kuma ga sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
Garau garau mai kanwa
Ina son shinkafa d wake musamman idan nasa mata kanwa baa mgna😋😋 Sam's Kitchen -
-
Fried rice da kaza & salad
#omn Ina da nama kusan 1mnth a freezer sai yanxu nayi tuna nin nayi wannan hadin Mai dadi...😋 Khadija Habibie -
Sauce din naman kaza(shredded chicken sauce)
Inajin dadinsa matuka,kuma iyalaina sunasocinta haka ko kuma ahada da shinkafa aci😋😋 Samira Abubakar -
-
Shikafa da stew da salad
#RICE Yaw na tashi a gajiya na rasa me zanyi ma yara ma lunch shine kawai na dafa shikafa tunda inada stew muna ciki ci sena tuna da cookpad snap din wana week din ai rice ne shine naje na daw picture dinsa shiyasa zakugan picture din beyi kyau sosai ba sabida agajiye nayi shi Maman jaafar(khairan) -
White rice,irish and vegetable soup
Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi Marners Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Jollof rice da coleslaw
Inason jellof rice musamman in zan yi baqi ina shaawar yimusu ita Maryam Faruk
sharhai (8)
ina chi 😋