Shinkafa da makaroni da Miya

salma adamu musa
salma adamu musa @hausa
Gadon 'Kaya
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Makaroni
  3. Kayan miya
  4. Maggi
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa a tukunya ki barshi y tafasa saiki wanke shinkafar ki zuba kisa gishiri ki rufe ki barshi har ta nuna, saiki kwashe shknn

  2. 2

    Zaki gyara kayan miyan ki markadasu ki juye a tukunya ki barshi y nuna saiki zuba soyayyan mai kisa seasoning ki juya ki barshi mai y fito shknn kin kammala aci lpya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salma adamu musa
rannar
Gadon 'Kaya
mun jima muna fama domin neman 'kwarewa a harkar girke girke
Kara karantawa

Similar Recipes