Kunun aya

mameey zarumi
mameey zarumi @mameeyfood

Nayi shi ma gwaggo na bansa sugar saboda bata son zaƙi #teamsokoto

Kunun aya

Nayi shi ma gwaggo na bansa sugar saboda bata son zaƙi #teamsokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
5 yawan abinchi
  1. 3 cupsaya
  2. 1/2kwakwa
  3. 10dabino
  4. 1dankalin hausa

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Ki surfe aya ki wanke ki zuba kwakwa da dabino da dankalin hausa ki bayar akai miki niqa

  2. 2

    Idan an kawo kisa kyallen taci ko rariyar laushi ki tace shi

  3. 3

    Kisa qanqara saboda kar yayi saurin lalacewa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mameey zarumi
mameey zarumi @mameeyfood
rannar

Similar Recipes