Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Zogala
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Dandano
  7. Ginger and garlic paste
  8. Curry
  9. Fried rice spice

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki tafasa ruwa se ki zuba couscous dinki daidai yawan da kike so a roba se ki zuba masa ruwan zafin ki rufe

  2. 2

    Ki dora pan a wuta ki zuba mai ki zuba jajjagen tarugu da albasa da tattasai ki soya

  3. 3

    Ki zuba spices da seasonings ɗinki ki kawo dafaffiyar zogala ki zuba a ciki

  4. 4

    Se ki dauko couscous ɗinki da kika zuba ma ruwan zafi ki zuba a ciki ki kama juyawa tsawon minti biyar

  5. 5

    Ki kashe wuta kiyi serving

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
on
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Read more

Similar Recipes