Kayan aiki

minti ashiri
mutum biyu
  1. 3banana
  2. 3 tblspoon wiped cream powder
  3. 3tbl.spoon sugar
  4. Banana flavor optional
  5. Yoghurt any of ur choice
  6. blockIce
  7. 3strw berry 🍓
  8. 5tble spoon powdered milk

Umarnin dafa abinci

minti ashiri
  1. 1

    Da farko dai Zaki samu blender

  2. 2

    Ki sai kihada wayan Nan ingredients nakin gabadaya aciki

  3. 3

    Sai kiyi blending nashi wit ice block

  4. 4

    Shikenan an gama ba wuyan yin ga dadi ba a magana. enjoy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

fatima mohammed badamasi
rannar
Maiduguri

Similar Recipes

More Recommended Recipes