Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mintuna
1 yawan abinchi
  1. Oreo biscuit
  2. Milk
  3. Vanilla ice cream
  4. Whipped cream
  5. Sugar syrup

Umarnin dafa abinci

10mintuna
  1. 1

    Da kinji ance whipped cream wato Wanda aka Riga aka buga da farko

  2. 2

    Zaki zuba Oreo a blender ki nika saikisa madara ice cream sugar s
    Syrup kankara da whipped cream

  3. 3

    Ki yi blending till smooth

  4. 4

    Saikisa a friedg ko kiss kankara kisa a cup kisa straw asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maryam sani
maryam sani @maryam1660
rannar

sharhai

Similar Recipes