Special awara me kwai

Rakaiya ibrahim
Rakaiya ibrahim @rukson
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
  1. Waken suya cup biu
  2. dan manja
  3. Mai
  4. Yaji
  5. Kwai guda uku
  6. ruwan tsami

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki wanke waken suyanki sannan ki markada ki Kai a markada

  2. 2

    Kizo ki sa manja kadan Sai ki tace Dan kwalin Tata

  3. 3

    Sannan ki daura a wuta sannan Sai ki barshi ya dahu in ya nuna ya tafasa sosai Sai ki saka ruwan tsami

  4. 4

    Shknn zai dunkule Sai ki kwashe kisa a kwando ki barshi ya tsane Sai ki yanka shi ki soya da kwai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rakaiya ibrahim
rannar

Similar Recipes