Wainar Rogo

Oum Ashraf's Kitchen @MumAsh2
Ashe idan kayi wa yara abin kwadayi da suke gani a waje murna suke😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara garin kwaki a zuba a mazubi me kyau
- 2
Ki zuba garin fulawar ki cakuda
- 3
Sai ki zuba jajjagen attaruhu da yankakkiyar albasa, ki zuba spices da Maggie da curry.
- 4
Ki kawo mai cokali daya ki zuba saiki ki cakuda da kyau
- 5
Saiki kwaba shu da ruwan dumi ya hada jikin shi. Sai ki diba da hannu kina yin fadi dashi
- 6
Sai kisaka a mai ki soya, idan yayi brown color yana kamshi tom saiki kwashe
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Wainar rogo
Na tashi d safe n rasa me xanyi kawae nayi deciding Bari nayi waenar rogo me Gd kawae sae kamshi yaji Ina ajiyewa tayi Dadi sosae


Wainar rogo
Recipe na farko da Hausa more is coming... #Kanostate


Wainar rogo


Wainar rogo
Tanada dadi gshi bata da wahalar yi


Wainar rogo
A gaskiya inasan wainar rogo sosai mah saboda tanadadi barimada yaji akusa


Wainar rogo


Wainar kwaki
Wainar kwanllki dadadi sosai musamman idan da safe, a hadata da yaji


Wainar fulwa
#SKG


Wainar rogo
A da banacin sa Amma ynz I'm a fan of awarar rogo bcoz my kids love it🥰🥰🥰🥰ND I love Dem🥰🥰🥰


Wainar fulawa
Gaskiya inason wainar fulawa ni da iyalina


Miyar kuka


Yar bagalaje (wainar rogo/ kosan rogo)
Abincin karin kumallo me sauki. (Breakfast) Kusan kowa yana sonta. Tana da dadi sosai. D ftn za ku gwada don jin dadin ku.😂😀😃


Wainar fulawa
Akwae Dadi sosae gashi yarona Yana son wainar fulawa 😋😋😋


Ɗanbagalaje (wainar rogo)
#repurstate#.mamana ce ta koya min ana iya yinta da danyan rogo ko garinsa ko garin kwaki. Nayi nawa da garin kwaki.


Kwaki
Ina masoyan kwaki da madara suke ku fito #kwadayin hantsi😅


Yar lallaba (wainar fulawa)
Wannan girki tun muna Yara mukeyinshi Kuma har yanzu muna sonshi muna jin dadinshi. Ga suqin yi


Wainar rogo


Dan bagalaje (wainar rogo)
Ina da garin kwaki and Ina Sha'awar cin wainar rogo


Wainar rogo


Wainar flour
Abin kwalama ce kuma tana riqe ciki sosai


Wainar fulawa 💃💃💃
Abin da nafi so acikin kayan kwadayi 😊 wainar fulawa 💃💃💃💃


Kosan Rogo mai naman kaza
Mata an sanmu da hikima da yan dabaru musamman a Madafi(kitchen). Koda yaushe idan abu ya saura ina niman hanyar sarrafashi ta yanda zaa ji dadi da shaawan ci. Wannan kosai na yishine da sauran soyayyen naman kaza. #Kosairecipecontest


Kosan rogo mai naman kaza
Matan an san mu da hikima da dabaru a madafi(kitchen). Hakan yasa muke sarrafa abubuwa da sukayi saura zuwa wasu ababen daban. Sauran naman kaza soyayye dashi nayi. #kosairecipecontest


Wainar fulawa
Tanada dadi sosae yara ma nasonta sosae


Wainar rogo


Fruit Parfait
Ina Jin Kwadayi ne,Nace Bari na danyi Abin kwalam


Farfesun kifi
Mum Abdllh's kitchen #1post1hopeA gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai.


Wainar Kwan tanda
A kawo sauyin hnyr suyar wainar kwai a pan .kyau a ido😍 dadi a baki 😋


Tuwon shikafa da miyar wake
Wannan Abincin, sai dai nace ku tambayi nufawa yadda suke ji da shi😍😍


Farfesun kifi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16526722
sharhai (4)