Tura

Kayan aiki

  1. Garin rogo
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Magi
  5. Gishiri
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa sami garin rogo mai kyau sai a zuba cikin roba mai tsafa a zuba ruwan zafi kadan akansa yadda zaiyi laushi sai a cakuda sannan a aje a gefe

  2. 2

    A wanke attaruhu albasa a jajjagasu sai a zuba wannan garin da aka kwaba da ruwa a cikin turmin a dakasu tare yadda komai zai hada jikinsa sannan a kwashe a zuba a cikin roba a zuba maggi gishiri a cakuda sannan a fadada yadda ake so sai a soyasu a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah sulaiman
Afrah sulaiman @cook_19058262
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_19058262 yara nason wainar rogo amma mu qosan rogo muke ce mishi 😅

Similar Recipes