Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupgarin rogo
  2. 1/2na kwakwi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke attaruhu da albasa sai ki jajjaga su.

  2. 2

    Zaki sami roba me kyau sai ki zuba garin rogo da kwakwi da maggi da gishiri aciki sai ki juya sai ki dakko attaruhu da albasa ki zuba aciki sai ki kawo ruwan dumi ki zuba aciki sai ki kwaba.

  3. 3

    Zaki wanke hannun ki sai ki dinga diba da kadan kadan kina mulmulawa sai ki fada ta da hannun ki.

  4. 4

    Zaki zuba mai acikin kasko sai ki daura akan wuta idan yayi zafi sai ki dakko wainar rogo sai ki zuya sai aci da iyali.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes