Yadda zakiyi kunun aya

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines) @cook_12463134
Kaduna State

Tiger nut juice. A very healthy natural juice
For those can't understand hausa all u need is tiger nut, coconut, cinnamon, coconut milk (optional), water, sugar, milk, vanilla or coconut flavour blend and then sieve. Refrigerate and enjoy. U add flavours after u sieve

Yadda zakiyi kunun aya

Tiger nut juice. A very healthy natural juice
For those can't understand hausa all u need is tiger nut, coconut, cinnamon, coconut milk (optional), water, sugar, milk, vanilla or coconut flavour blend and then sieve. Refrigerate and enjoy. U add flavours after u sieve

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Aya, Dabino, kwakwa
  2. Coconut, ruwa,
  3. Cinnamon, coconut milk,
  4. Sugar, vanilla and milk flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Fyazil's Cuisines*
    *TIGER NUT JUICE/ KUNUN AYA*
    Ingredients
    tiger nut, coconut, Dates (dabino), cinnamon, Coconut milk, water, sugar, vanilla and milk flavour.

    Ki gyara aya ki cire yashi ko datti in akwai saiki jika, dabino kuma ki bare ki cire kwallayen shima ki jika for like an Hour. Sai ki dauko blender jar ki zuba aya, dabino, cinnamon, coconut, sai ruwa kiyi blending mai kyau (idan zakiyi dayawa karki cika Blender jar in if not bazaiyi blending miki mai kyau ba). Bayan kinyi blending

  2. 2

    Saiki samu abun tata da bowl, ki zuba acikin abun tatan ki matse juice in ya fito zaki iya dansa ruwa dan kadan ki sake matsewa. Ki zubar da sakin juice in kuma kisa sugar, coconut milk, Milk flavour, Vanilla flavour (flavours in Ba dayawa ba) Sai ki juya komai ya hade sai kiyi refrigerating.
    Karki cika ruwa a kunun aya da dan kauri tafi dadi. *ENJOY*

    Idan bakida coconut milk da cinnamon zaki iyayin shi haka

    *fyazil's tasty bites*
    *IG_ fyazilmkyari_007*

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes