Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Milk ta gari
  2. Sugar
  3. Kwakwa
  4. Flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu kwakwarki ki gurzata, Sai kisamu sugar yadda kike bukata sai ki zuba aciki kisamu madara half ko 1cup yadanganta da yawansa ni dai 2cup na madara na dama da ruwa kadan sai na juye aciki nasaka flavour na saka kankara da half pure water, Sai ki jujjuya su ki zuba a kofi sai asha lafiya...Urs Deejarh berver

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deejarh berver
Deejarh berver @cook_12476657
on

Comments

Similar Recipes