Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. 4Kwai
  2. 2Maggi
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Spice

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki samu albasa ki yankata kanana, ki yanka Tumatir kanana

  2. 2

    Ki fasa kwai kisa Maggi,albasa,tumatur,spice,

  3. 3

    Ki juya saiki daura pan akan wuta inyay zafi ki zuba Mai kadan bada yaraba

  4. 4

    Saiki ringa zuba kwanki kadan acikin pan dinki Amma ko ina ya samu

  5. 5

    Inya soyu saiki ringa nadeshi kamar tabarma

  6. 6

    Inkinzo karshe saiki matsar dashi gefe daya ki Kara zuba wani kwan

  7. 7

    Inya soyu saiki hada da wancan Kwan nafarko ki Kara nadewa kamar tafamar

  8. 8

    Haka zakiyi harki Gama

  9. 9

    Saiki yanka inkin Gama

  10. 10

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
on
Kano
I love cooking
Read more

Similar Recipes

More Recommended Recipes