Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki daura ruwa a tukunya ba mai yawa ba ki jajjaga attarugu da albasa da garlic ki zuba a ciki

  2. 2

    Ko bare maggi ko 1-2 kisaka Sai kisa curry ki sa mai kadan ki rufe idan ya tafaso kisaka indomie kisa magginsa Amman ba duka ba tunda kinsa normal maggi

  3. 3

    Shikenan sai kijira ya nuna ki kada kwai kisa albasa da maggi ki soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummusumy
Ummusumy @ummusumy197
on
I so much like cooking and I always want to know more about it
Read more

Comments

Similar Recipes