Egg roll

Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
Kaduna State..

ina son egg roll sosai。

Egg roll

ina son egg roll sosai。

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. fulawa kofi biyu
  2. kwai guda biyar dafafi
  3. gishiri dan kadan
  4. nutmeg
  5. sukari cokali daya
  6. butter cokali biyu
  7. baking powder half teaspoon

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba fulawa a bowl ki zuba gishir da sugar ki zuba butter da nutmeg sai ki dauko ruwa ki kwaba ina ya hadi sai ki rufi kibarshi komar mint 10.sai ki dauko ki murza shi ki sai ki dauko dafaffi kwai ki saka sai ki rufi sosai.har ki gama.

  2. 2

    Sai ki saka mai a wuta indan yayizafi sai ki soya..zaki iya hadawa da tea ko a ci haka..

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya Sani
Shamsiya Sani @cook_14306621
on
Kaduna State..
my name is shamsiyya sani from Kaduna, an married.cooking and baking is my hubby's.i love my kitchen so much..
Read more

Comments

Similar Recipes