Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupsflouwer
  2. Fried egg
  3. 2.5ts of salt and baking powder
  4. 1ts of butter
  5. Oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Da Farko zaki hada flouwer ki da salt da baking powder da butter sai yayyafa ruwa ki kwaba amma karyayi ruwa sai ki raba gida biyu koh uku sai rufe da leda karya sha isaka kibarshi.

  2. 2

    Zaki soya egg dinki da maggi da Dan tarugu kisa albasa da curry daga nan sai ki soya daga nan sai ki fara buda flouwer ki da rolling pin ya budu sai kiyi anfani da cycle na kwano kicire shape

  3. 3

    Bayan kin cire sai ki fara sa egg dinki sai ki fara kawo kowanne bangare kina hadawa guri daya daga nan sai soyawa done.. For break fast

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatimah Birma
Fatimah Birma @cook_15505849
on
Gombe

Comments

Similar Recipes