Share

Ingredients

  1. 3eggs
  2. 1carrot
  3. 1maggi
  4. 1/2albasa
  5. Lawashi
  6. Pinchsalt
  7. Garlic

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a fasa ƙwai sai a yanka carrot,albasa,lawash azuba sai azuba maggi a motsa da kyau

  2. 2

    Sai a ɗauko pan azuba kaɗan sai azuba ƙwai din, idan yaɗan fara soyuwa sai afara juyashi kaɗan kaɗan kamar linkin tabarma haka za'ayi mashi

  3. 3

    Ana juyashi ana ɗan dannashi kaɗan yadda cikin ƙwan zai dahu, shi wannan ƙwan zaa iya haɗashi tareda chips ko kuma aci hakanan.

  4. 4

    Chips ne nan da sauce tareda omelette egg roll ɗin

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
KAITA'S KITCHEN
KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
on
Katsina

Similar Recipes