Vanilla cake

Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877

CUP CAKE

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1 cupFlour
  2. Baking powder 1tspn
  3. 8Egg
  4. 1Butter
  5. 1 tinSugar
  6. Salt lil
  7. Vanilla essence

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki zuba sugar a bowl saiki saka butter dinki saiki ta mixing har sai yayi laushe

  2. 2

    Saiki fasa kwai guda daya ki juya ki kuma fasawa ki juya haka zakiyi tayi harki fasa duka

  3. 3

    Saiki dakko flour dinki da kk tankade ki zuba ki zuba baking powder da salt ki juya saiki saka vanilla essence dinki ki juya saiki

  4. 4

    Saiki dakko baking pan dinki ki saka pappers dinki a ciki ki zuba better dinki ki saka a oven ki baking Zaki iya saka graphs a samansa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877
on

Comments

Similar Recipes