Kwakumeti recipe 1

Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877

KWAKUMETI tanada Dadi sosai I love kwakwumeti

Kwakumeti recipe 1

KWAKUMETI tanada Dadi sosai I love kwakwumeti

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Coconut
  2. Sugar
  3. Flavour

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko Zaki fasa kwakwarki ki wanke ki gogata da abin goga kubewa

  2. 2

    Saiki zuba sugar a tukunya ki barshi ya narke zakiga yayi brown saiki dakko kwakwarki ki zuba kiyita juyawa zakiga tana fitarda ruwa kadan kadan haka har sai ya tsotse kamar haka

  3. 3

    Saki sauke tasha iska saiki mulmulata da hannunki

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bahijja Jamil
Bahijja Jamil @cook_13919877
on

Comments

Timasulayman
Timasulayman @timasulayman
Dan Allah idan zan zuba sugar din cikin tukunya bazan zuba ruwa a ciki ba??

Similar Recipes