Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Tattasai
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Carrots
  6. Green beans
  7. Soyayyen nama
  8. Cabbage
  9. Curry
  10. Oil
  11. Seasonings

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dora ruwa idan yayi zafi ki wanke shinkafa ki zuba idan ta tafasa kisa carrots da green beans su sake tafasa sai ki juye a siever ki rufe

  2. 2

    Ki zuba mai a tukunya Ki dora idan yayi.zafi ki zuba albasa da kika yanka idan ta soyu ki zuba jajjagen kayan miyan ki soya idan ya ya soyu ki zuba ruwa dan daidai ki zuba seasonings duka ki rufe

  3. 3

    Idan ya tafasa ki juye shinkafan ki gauraya ki rage wuta ki barshi ya nuna a hankali

  4. 4

    Soyayyen nama zaki zuba a pan kisa ruwa kadan kisa spices da jajjagen kayan miya ki yanka cabbage ki zuba ki gauraya har ruwan ya shanye

  5. 5

    Shikenan sai kiyi serving

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes