Tarwada soup

Maman Ahmad
Maman Ahmad @cook_14184209
Kano

#Kanostate Gaskiya wannan hadin yana dadi a tarwada

Tarwada soup

#Kanostate Gaskiya wannan hadin yana dadi a tarwada

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tarwada
  2. Tumaturdin leda
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Spices
  7. Oil
  8. 30minut

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki wanke tarwadarki dalemo tsami sai ki soyata da man kuli

  2. 2

    Saiki jajjaga attaruhu da albasa ki soya sai ki zuba tumatir din Leda sai ki zuba soyayyar tar wadarki ki yanka albasa me yawa ki zuba

  3. 3

    Sai kisa kayan Dandano da spices ki Dan Dada ruwa ki rife zuwa Minti 10 amma ki Dan rage wuta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Ahmad
Maman Ahmad @cook_14184209
on
Kano
Good cooking is something that attract anybody, any body like delicious food,that why I like violin.
Read more

Comments

Abubakar Ahmad
Abubakar Ahmad @cook_14231080
Right dear it will test sweet😊 and you van even add dawadawa inside it will give another flavour

Similar Recipes