Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Halfchicken
  2. 1 tspn ginger nd garlic
  3. 1big onion
  4. 3attarugu
  5. Veg. Oil
  6. to tasteSeasoning
  7. Halft spn of salt

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke kaza ki saka a tukunya da ruwa kadan. Ki zuba maggi da gishiri, ginger nd garlic sai ki raba albasa biyu ki saka rabin a ciki. Ki dora a wuta.

  2. 2

    Bayan ta dahu sai ki sauke. Ki zuba mai a frying pan ki soya.

  3. 3

    Ki jajjaga tarugu ki yanka albasa. Sai ki zuba mai kadan a sauce pan dinki. Ki zuba tarugu da albasar da maggi kadan ki soya sama sama. Za ki iya zuba ruwa kadan.

  4. 4

    Ki juye soyayyen naman kina soyawa a hankali har cefanen ya kama kazar sannan ki sauke.

  5. 5

    Kun ga yadda kazar ta tsane tsaf. Tarugun ya shiga cikinta sosai. Serve!

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes