Simple tsire

Cooking Instructions
- 1
Here re all dat u need for dis simple recipe
- 2
Zaki fara yanka yanka namanki suyi Fadi dosai saiki ajire a gafe
- 3
Saiki yanka tomatoes dinki manya da albasa da kuren tattasai
- 4
Sannan saiki xuba oil a bowl kisa Maggi cub da garin citta kadan sai jajjagagen tafarnuwa nd yaji idan kina bukata
- 5
Saiki kawo tsinken tsiranki kisa Naman a farko saikisa tomatoes kisa albasa da kuren tattasai saiki Karasa Naman kisa tumatir albasa da kuren tattasai haka Zakiyi harki gama
- 6
Gashi mun Gama jerasu
- 7
Saiki dauko hadin oil dinnan kisa kitchen brush kirika shafawa akan tsirenki kishafa yaji sosai
- 8
Bayan kingamasa hadin oil din saiki barbada garin kulli kulli shima kisa enough saiki jera a baking tray
- 9
Gashi nagamasa kulli kulli saura gasawa
- 10
Saiki gasa for 30mns Amma idan yayi 15 Zaki fuba saiki juyashi kasan yadawo sama sannan kibarshi for another 15mns
- 11
Nd ur simple tsire is ready to enjoy 😋😋 u can also bake it using ur local baking techniques
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Hilsha/Elish Polau Hilsha/Elish Polau
The love for Elish/Hilsha has been an integral part of the Bangladeshi menu in festivities as it's the national fish. It's a delicate fragrance polao rice over with the flavor of the tasteful intact Hilsha fish slice. It's too delicious & one of the traditional dishes of Bangladesh. Lina Ferdows -
-
-
More Recipes
Comments