Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. potatoes
  2. eggs
  3. green onion
  4. veg oil
  5. tarugu
  6. albasa
  7. maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki yanka dankalin kana na ki tafasa shi da gishiri bayan kin feraye

  2. 2

    Seki sami albasar ki yanka kiyi grating dinta da attaruhu

  3. 3

    Seki sami bowl ki fasa egg kizuba tarugun da albasa ki saka maggi ki kada sosai

  4. 4

    Seki dora pan a wuta kisaka mai seki zuba dankalin a kai seki kawo egg din ki zuba

  5. 5

    Idan yayi seki juya da dabara shikenan potato blanket is ready

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes