Share

Ingredients

  1. Stew
  2. 6tattasai
  3. 5tarugu
  4. 2onions
  5. 8tomatoes
  6. 1 tspn of curry
  7. to tasteSeasonings and salt
  8. 1 tincooking oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya ki dora a wuta. Bayan ya tafasa sai ki wanke shinkafa ki zuba. Idan ta yi nisa sai ki sauke ki wanke ki tsane a kwando.

  2. 2

    Ki dora wani ruwan daban bayan ya tafasa sai ki juye shinkafar.

  3. 3

    Idan ta dahu sai ki sauke ki kwashe a food flask.

  4. 4

    Ki dora mai a tukunya idan ya yi zafi sai ki zuba markade, ki zuba maggi da curry sannan ki rufe ki barta ta soyu sosai.

  5. 5

    Ki tsaida ruwa idan ta soyu. Bayan mintuna kadan sai ki sauke.

  6. 6

    Serve.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
on
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Read more

Comments

Similar Recipes