Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. potatoes
  2. 3eggs
  3. green onion
  4. onion
  5. scotch bonet
  6. sasoning
  7. curry
  8. galic
  9. veg oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki fere dankali ki dafa da salt amma karya dahu sosai zaki yanka albasa ki jajjaga tarugu tareda garlic seki dora pan a wuta kisa mai kizuba albasar

  2. 2

    Ki juya inyafara soyuwa kisa tarugu kisa maggi ki fasa egg ki kada ki zuba kita juyawa

  3. 3

    Seki zuba dankalin ki juya kirufe kamar 3 mins

  4. 4

    Zaki iya ci da shinkafa ko maimai ko cus cus

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah Tijjani Salis
Herleemah Tijjani Salis @cook_13931876
on
kano state

Comments

Similar Recipes