Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Curry
  4. Tyme
  5. Cabeji
  6. Karas
  7. Green beans
  8. Maggi
  9. n

Cooking Instructions

  1. 1

    Nabarxo gumi nawanke NASA a matsami nadafa green bean da kabeji sai nadora tukunya nasa ruwa a kasan tukunya naaxa marfi a sama nasama shinkafa Curry da tyme nahadesu na xuba a tukunya sunyi 20 minutes nasauke Nazube a roba babba,NASA Mai Maggi da karas kabeji greean beans duka nagarwaye sukahade jikinsu sai nasamu Leda maikyau babba naxuba aciki NASA nadaure bakin nasa acikin tukunya bayan 40minutes nasauke naci naji yadafu sai naxuba a kula

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Ahmad
Maryam Ahmad @cook_14278654
on
Sokoto
dankalin turawa
Read more

Comments

Similar Recipes